LABARI NA
 
                  Daga Abbati Muazu Azare



Godiya ta tabbata ga Allah sarki mekowa me komai daya bani damar rubuta abinda Yake raina Alhamdulillahi.

Suna na Abbati Muazu an haifeni agarin azare a shekara ta 1997 Wanda yake daidai da shekara 23 da haifuwa.

Nataso agidan mu dayayuna guda takwas Wanda sune asamana wato,

1.Auwalu Muazu (Ladan) 2.Salihu Muazu 3.Sani Muazu (Baffani) 4.Umar Muazu 5.Amina Muazu (Ummiyo) 6.Hadiza Muazu 7.Musa Muazu 8.Abubakar Muazu (Tata)

Wanda bayan nafara girma Allah yakarbi ran (Hadiza) ashekara ta 2010.

sa'innankuma nasamu kanne guda goma shabiyu awajen Baban mu dareta wayanda muke uwa daya uba daya sune guda Shida 6 yakama daga kan,

1.Shuraifu Muazu 2.Hudu Muazu 3.Abdullahi Muazu 4.Hassan Muazu 5.Hussaina Muazu 6.Nana Khadija Muazu.

kannena nawajen uba,

1.Bello Muazu 2.Mustapha Muazu 3.Fatima Muazu 4.Aisha Muazu 5.Ibrahim Muazu (Khalilu) 6.Akilu Muazu (Anwar).

      Mahaifinmu wato Alhaji Muazu Muhammad Kafinta yana rayuwa ne agarin azare tareda iyalansa.
      Alhaji Muazu me rufin asiri ne a abin hanu Wanda Hakan yasa yai tazuwa garin makkah har sau goma shabiyu 12.
      Alhaji Muazu yayi aure har say Shida 6 daya bayan daya. Wanda hajiya Jummai itane uwar gidansa me yaya goma shabiyu 12, se hajiya Ladi meyaya biyu 2,se hajiya Biba meda daya 1,se hajiya Aisha meda daya 1,se hajiya Hindu meyaya 2,se hajiya fasiha meyaya 3 Wanda idan anhadasu zebada Yaya ashirin 20 Alhaji Muazu yakedasu.