بسم الله الرحمن الرحيم وصل الله على النبي الكر يم
SHIN AKIDAR HAWADISU LA AUWALA LAHA TA DAN TAIMIYYA KAFIRCICE KO BA KAFIRCI BACE?
KUMA SHI DAGA ZAMANIN SAHABBAI HAR ZUWA KARNI NABAKWAI AKWAI WANDA YAYI IRIN WANNAN AKIDAR KO BABU?
A KARATUNMU NA GORON BABBAR SALLAR 2021 KENAN ZAMA NA BIU DA AKAYI DA HARSHEN HAUSA RANAR 25/07
INJI MAULANA DR. ALI SHETIMA EL MISKIN MAIDUGURI ALLAH YA KARESHI DA KARIYARSA DAN KARIYAR DA YABAIWA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM
DAGA ALKALAMIN DAN UWANKU A ALLAH SIDI SHARIFF UMAR BIJAHIR RASUL MAI MISKINIYYA
AYI SAURARO LAFIYA 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇