Labaran Hausa shafi ne na yanar gizo wanda ya shahara wajen yada labarai[1] cikin harshen Hausa[2]. Kafa ce da ke wasa sahihun Labarai cikin salo da kwarewar aikin Jarida.
Company type | Press Company |
---|---|
Industry | Journalism and Multimedia |
Owner | Usman Abubakar |
Number of employees | 12 |
Website | https://labaranhausa.com/ |
TARIHI
editAn kafa wannan gidan Jarida ne a shekara ta 2020 da zummar kawo sauyi a aikin Jarida ta hanyar aiki da kwararru da suka jima a aikin, wajen amfani da dabarun zamani wajen nemo ko yada labari ga al'umma. Kafar Jarida ce dake a cikin birnin kanon dabon Nijeriya.
HUJJOJI
edit- ^ author., Halilu Ahmed Getso, 1948 or 1949-. Taɓarɓarewar al'adun Hausawa a wannan zamani : rawar da kafofin yaɗa labarai suke takawa wajen bunƙasa ko ruguza al'adun Hausawa a yau. OCLC 1015285416.
{{cite book}}
:|last=
has generic name (help)CS1 maint: multiple names: authors list (link) CS1 maint: numeric names: authors list (link) - ^ Rossi, Benedetta (2019-02-27), "Hausa", African Studies, Oxford University Press, retrieved 2021-09-27